Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya bi sahun sauran shugabannin Afirka da ke halartar bikin rantsar da Mr. John Dramani Mahama a matsayin sabon shugaban kasar Ghana, da ke gudana a yau a babban birnin kasar, Accra.
Check Also
Nigeria’s President, Bola Tinubu met with the US State Department Senior Advisor for Africa, Massad Boulos, in Paris, France.
Nigeria’s President, Bola Tinubu met with the US State Department Senior Advisor for Africa, Massad …