Babban Hafsan Sojojin Najeriya, Laftanar-Janar Olufemi Oluyede, ya amince da sake tura manyan hafsoshin soji zuwa manyan bataliyoyi, Rundunoni da cibiyoyin koyarwar soji domin kawo sauye- sauye game da aiyukokinsu.

Nigeria’s President, Bola Tinubu met with the US State Department Senior Advisor for Africa, Massad …