News Headlines 27/01/2025

Defence Headquarters confirms the death of 22 soldiers and over 70 insurgents in military operation in Borno State, North East Nigeria. Chief of Defence Staff, General Christopher Musa says 16 years of counter-insurgency and counter-terrorism operations have enabled the military to build local capacity in manufacturing military armaments. And in the Democratic Republic of Congo, M23 rebels kill the military …

Read More »

News Headlines 21/1/2025

House of Representatives Committee on National Security and Intelligence has described the 595 billion Naira allocation to the intelligence sub-sector as grossly inadequate. NEWS HEADLINES AND PAPER REVIEW 

Read More »

BITAR KANUN JARIDU 13 /1/2025

Babban Hafsan Sojojin Najeriya, Laftanar-Janar Olufemi Oluyede, ya amince da sake tura manyan hafsoshin soji zuwa manyan bataliyoyi, Rundunoni da cibiyoyin koyarwar soji domin kawo sauye- sauye game da aiyukokinsu. Kalli cikakken bidiyon anan

Read More »

BITAR KANUN JARIDU 07/01/2025

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya bi sahun sauran shugabannin Afirka da ke halartar bikin rantsar da Mr. John Dramani Mahama a matsayin sabon shugaban kasar Ghana, da ke gudana a yau a babban birnin kasar, Accra. Kalli cikakken bidiyon anan

Read More »

BITAR KANUN JARIDU 06/01/2025

BITAR KANUN JARIDU: Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta karyata wani rahoto da ke cewa ta kammala shirin lalata katin zabe na dindindin na sama da miliyan shida da ba a karba ba, PVC. Kalli cikakken bidiyon anan

Read More »