Babban Hafsan Sojojin Najeriya, Laftanar-Janar Olufemi Oluyede, ya amince da sake tura manyan hafsoshin soji zuwa manyan bataliyoyi, Rundunoni da cibiyoyin koyarwar soji domin kawo sauye- sauye game da aiyukokinsu.
Read More »BITAR KANUN JARIDU
BITAR KANUN JARIDU 04/02/2025
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fara daukar matakin hukunta wadanda ake tuhuma A fadin Kasarnan.
Read More »BITAR KANUN JARIDU 3/02/2025
Ministan Tsaro, Bello Matawalle ya yi alkawarin cewa Hukumar Masana’antar kera makama ta Najeriya, DICON, za ta iya biyan bukatun sojoji da sauran hukumomin tsaro.
Read More »BITAR KANUN JARIDU 31/01/2025
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, Farfesa Mahmood Yakubu, ya nuna damuwarsa kan rashin samun dimokuradiyya cikin gida a tsakanin jam’iyyun siyasa a Najeriya.
Read More »BITAR KANUN JARIDU 30/01/2025
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya yi kira da a dauki matakai daban-daban wajan yaki da ta’addanci, tada kayar baya da sauran matsalolin tsaro a yankin tafkin Chadi.
Read More »BITAR KANUN JARIDU 29/01/2025
BITAR KANUN JARIDU
Read More »BITAR KANUN JARIDU Jan 28, 2025
Kimanin mahalarta taron dubu daya ne suka hallara a Maiduguri babban birnin jihar Borno domin zana dabarun tabbatar da zaman lafiya a yankin tafkin Chadi.
Read More »BITAR KANU JARIDU 27 /1/2025
Babban hafsan sojin Najeriya Janar Christopher Musa ya ce shekaru 16 na yaki da ‘yan ta’adda da ayyukan ta’addanci sun bai wa sojoji damar kerawa da kyara makaman yaki.
Read More »BIYAR KANUN JARIDU 21/01/2025
Gwamnatin jihar Katsina ta ce Babu batun sasanci da ƴanbindigar jihar. Hukumar sadarwa ta Najeriya ta amince da buƙatar kamfanonin sadarwa na ƙara kuɗin kiran waya.
Read More »BITAR KANUN JARIDU 14/01/2025
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da kisan wasu manoma 40 a karamar hukumar Kukawa.
Read More »