Breaking News

Hausa Programs

BITAR KANUN JARIDU 07/01/2025

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya bi sahun sauran shugabannin Afirka da ke halartar bikin rantsar da Mr. John Dramani Mahama a matsayin sabon shugaban kasar Ghana, da ke gudana a yau a babban birnin kasar, Accra. Kalli cikakken bidiyon anan

Read More »

BITAR KANUN JARIDU 06/01/2025

BITAR KANUN JARIDU: Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta karyata wani rahoto da ke cewa ta kammala shirin lalata katin zabe na dindindin na sama da miliyan shida da ba a karba ba, PVC. Kalli cikakken bidiyon anan

Read More »

BITAR KANUN JARIDU 03/01/2025

BITAR KANUN JARIDU: Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta kalubalanci dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour a zaben 2023 Mr. Peter Obi kan furucin da ya yi kan batutuwan da suka shafi kasa baki daya. Kalli cikakken bidiyon anan

Read More »